Rayuwata kashi 183 ( Mu'amalar mata a kafafen sada zumunta)

Sauti 10:01
Twitter da Facebook na cikin kafafen sada zumunta da aka fi amfani da su
Twitter da Facebook na cikin kafafen sada zumunta da aka fi amfani da su Denis Charlet AFP/File

Shirin Rayuwata na yau ya yi nazari ne kan mu'amalar mata a shafukan sada zumunta, inda wani lokacin suke fuskantar tsangwama daga takwarorinsu maza