Rayuwata kashi na 184 ( Ra'ayoyin masu saurare kan maudu'an da suka gabata)

Sauti 10:00
Shirin Rayuwata a kowacce ranar Alhamis na baku damar tofa albarkacin bakinku kan maudu'an da suka gabata.
Shirin Rayuwata a kowacce ranar Alhamis na baku damar tofa albarkacin bakinku kan maudu'an da suka gabata. JUNG Yeon-Je AFP/File

Shirin Rayuwata a kowacce ranar alhamis bisa al'ada kan bai wa masu saurare ne damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da suka gabata.