Rayuwata kashi na 185 ( Ciwon karin mahaifa)

Sauti 10:02
Karin mahaifa na hana mata samun juna biyu
Karin mahaifa na hana mata samun juna biyu AFP/File

Shirin Rayuwata ya yi nazari ne kan ciwon karin mata da ke addabar su a ciki. Shirin ya tattauna da kwararru game da wannan matsalar.