Rayuwata kashi 186 ( Rayuwar marayu)

Sauti 10:01
Kananan yara da dama ke rayuwa a gidan marayu
Kananan yara da dama ke rayuwa a gidan marayu REUTERS - Tingshu Wang

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan rayuwar marayu da kuma yadda suke fuskantar tsangwama ko kuma akasin haka a cikin al'umma.