Rayuwata

Rayuwata kashi 187 ( Barace-barace )

Sauti 10:01
Wasu yara masu fama da larura
Wasu yara masu fama da larura © UNICEF

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan yadda barace-barace ke shafar rayuwar Mata, masamman kananan 'yan mata.