Rayuwata

Rayuwata kashi 188 ( Tallar 'Yan mata )

Sauti 10:00
Wata mai tallar gyada a Najeriya
Wata mai tallar gyada a Najeriya © Theconversation.com

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan yadda Tallace -Tallace ke shafar rayuwar 'yan mata.