Rayuwata kashi na 189 (Ra'ayoyin masu sauraro)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin Rayuwata na wannan rana ya baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da aka tattauna kansu a cikin mako.