Rayuwata kashi na 190 (Ado da Kwalliya tsakanin 'ya'ya mata)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:02
Shirin Rayuwata na wannan lokaci yayi nazari kan Ado da Kwalliya a tsakanin 'ya'ya mata da kuma yadda ya rikide zuwa babbar sana'a.