Rayuwata kashi na 191(Nasarar ceto dalibai mata daga 'yan bindiga a Kaduna)

Sauti 09:59
Wasu iyalai da ke zanga-zanga kan daliban da 'yan bindiga suka sace a Kaduna.
Wasu iyalai da ke zanga-zanga kan daliban da 'yan bindiga suka sace a Kaduna. Kola Sulaimon AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya duba yadda aka yi nasarar ceto daliban kwalejin gandun daji galibinsu mata daga hannun 'yan bindiga a Kaduna. Ayi saurare Lafiya.