Rayuwata kashi na 192 ( Yadda mata ke rayuwa a gidajen yari)
Wallafawa ranar:
Sauti 10:00
Shirin rayuwata tare da Zainab Ibrahim, ya tabo yadda mata ke rayuwa a gidajen yarin Jamhuriyyar Nijar.