Rayuwata kashi na 193( Yadda cutar Noma ke illa ga rayuwar mata)

Sauti 10:05
Cutar Noma ta fi addabar kananan yara a kasashen da ke yankin kudu da Sahara.
Cutar Noma ta fi addabar kananan yara a kasashen da ke yankin kudu da Sahara. BMJ

Shirin rayuwata na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tabo yadda cutar Noma da ke zaizaye naman jiki ke barazana ga mata da kananan yara musamman a kasashe masu tasowa, cutar da masana kiwon lafiya ke ganin bai kamata ace akwai sauran birbishinta a ban kasa ba.