Rayuwata

Rayuwata kashi na 194 ( Ra'ayoyin masu sauraro )

Sauti 10:01
Wayar sadarwa  na shiga shirin Ra'ayoyin masu saurare
Wayar sadarwa na shiga shirin Ra'ayoyin masu saurare PATRICK BAZ / AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana ya baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu kan maudu'an da aka tattauna a kansu cikin mako.