Rayuwata

Rayuwata kashi na 195 (Ayyukan cikin gida)

Sauti 10:02

Shirin Rayuwata na wannan lokaci tare da Ruqayya Abba Kabara da kuma Zainab Ibrahim ya tattauna kan yadda ayyukan cikin gida ke zamewa mata kalubale a wasu lokuta.