Rayuwata

Rayuwata kashi na 197 (Hawan jinin mata masu ciki)

Sauti
Mata na shiga cikin fargaba da zarar ta samu juna biyu
Mata na shiga cikin fargaba da zarar ta samu juna biyu LOIC VENANCE / AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari kan matsalar ciwon hawan-jini da ke addabar mata masu juna biyu.