Rayuwata

Rayuwata kashi na 197 ( Dalilin da ke hana mata cin gado a kabilar Ibo)

Sauti
Wata mace 'yar kabilar Ibo a Najeriya
Wata mace 'yar kabilar Ibo a Najeriya AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan tsarin rabon gado tsakanin Kabilar Ibo da ke Najeriya, inda mata ba su da 'yancin cin gadon mahaifinsu illa na mazajen aurensu.