Rayuwata

Rayuwata kashi na 199 (Ra'ayoyin masu saurare)

Sauti 10:00
Dakin nadan ra'ayoyin masu saurare
Dakin nadan ra'ayoyin masu saurare © CC0 Pixabay/StockSnap

Shirin Rayuwata na wannan lokaci ya bibiyi ra'ayoyin wasu daga cikin masu saurare game da shirye-shiryen da aka gabatar musu a wannan mako.