Rayuwata

Rayuwata Episode 200 (Kula da lafiyar mata masu juna biyu)

Sauti 10:03
Wata mata dauke da jaririnta.
Wata mata dauke da jaririnta. AP - Achmad Ibrahim

Shirin 'Rayuwata na wannan rana ya yi dubi ne da batun kula da lafiyar mata masu juna biyu, inda ya tattauna da kwararru a fanni lafiya, wadanda suka jaddada mahimmancin ziyartar asibiti don a duba lafiyarsu da abin da suke dauke da shi.