Rayuwata

Rayuwata kashi na 202 ( Karancin unguwar zoma)

Sauti 09:59
Wata mai juna biyu zaune a asibiti
Wata mai juna biyu zaune a asibiti © Sarah Leduc / France 24

Shirin Rayuwata na yau ya yi nazari ne kan matsalar karancin unguwar zoma, lamarin da ke barazana ga fannin lafiya musamman ga masu juna biyu.