Rayuwata

Rayuwata kashi na 206 (Cutar tabin hankali ga mata)

Sauti 09:59
Ana cin zarafin mata masu fama da larurar tabin hankali
Ana cin zarafin mata masu fama da larurar tabin hankali FETHI BELAID AFP

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan yadda mata masu fama da larurar tabin hankali ke fuskantar cin zarafi ta hanyoyi da dama.