Rayuwata

Rayuwata kashi na 207 ( Mayar da mata makarantar Boko a Nijar)

Sauti 09:59
Rashin zuwa makaranta ke sanya yara mata tallace-tallace
Rashin zuwa makaranta ke sanya yara mata tallace-tallace AP - Ibrahim Mansur

Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne game da sake mayar da mata yara makarantun boko domin ci gaba da karatun na zamani a Jamhuriyar Nijar.