Rayuwata

Rayuwata kashi na 210 ( Yaudarar da maza ke yi mata)

Sauti 09:59
Wasu lokutan mayaudara kan kawo akwatinan lefe, amma daga bisani su janye
Wasu lokutan mayaudara kan kawo akwatinan lefe, amma daga bisani su janye hausa.legit.ng

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari game da yadda 'yan mata ke fadawa cikin tarkon yaudarar da samari ke yi musu.