Rayuwata

Rayuwata kashi na 211 ( Musgunawa bazarawa)

Sauti 09:59
Wata mata da 'ya'yanta biyu.
Wata mata da 'ya'yanta biyu. Rosie Collyer

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne kan halin kuncin da zaurawa ke tsintar kansu a ciki bayan rabuwa da mazajensu, inda kacokan suka daukar nauyin kansu da na 'ya'yansu ba tare da samun wani agaji daga wajen iyayensu ko kuma al'umma ba.