Rayuwata

Rayuwata kashi na 213 (karancin abinci mai gina jiki)

Sauti 10:00
Yara da dama na fama da matsalar karancin abinci a wasu sassan Najeriya.
Yara da dama na fama da matsalar karancin abinci a wasu sassan Najeriya. © PBEAHUNYKGE/Reuters

Shirin 'Rayuwata' na 213 ya yi nazari ne kan matsalar karancin abinci mai gina jiki, musamman ma a tsakanin yara kanana a yankin arewacin Najeriya. Shirin ya tattauna da kwararru da ma wadanda abin ya shafa.