Rayuwata kashi na 215 (Sabon tsarin sauya launin fata)

Sauti 09:59
Mata kan sauya launin fatarsu ne domin birge maza
Mata kan sauya launin fatarsu ne domin birge maza Getty Images/iStockphoto - Deagreez

Shirin Rayuwata na wannan rana ya tattauna ne kan matsalar sauya launin fata ko kuma Bleaching a harshen Turanci. Yanzu an samu wani sabon salo na sauya launin daga baka zuwa fara ba tare da shafe-shafe ba.