Rayuwata

Rayuwata kashi na 216 ( Barazanar ilimin yara a Najeriya)

Sauti 09:59
Dalibai yara mata.
Dalibai yara mata. © UNICEF Niger

Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne game da gargadin da Hukumar UNICEF ta yi na barazanar da ilimin kananan yara ke fuskanta a dalilin hare-haren 'yan bindiga a Najeriya.