Rayuwata

Rayuwata kashi na 217 ( yawan mace-macen mata masu juna biyu)

Sauti 10:00
En Afrique du Sud, la grossesse des adolescentes est un véritable problème de société.
En Afrique du Sud, la grossesse des adolescentes est un véritable problème de société. naitreetgrandir.com

 Shirin Rayuwata na wannan rana ya yi nazari ne game da gargadin da kungiyoyin kare hakkin dan adam a duniya suka yi kan yawan mace macen mata da ake samu a wajen haihuwa.