Rayuwata

Rayuwata kashi na 246 ( Dakile mata a wajen shugabanci)

Sauti 10:00
Shugabar Tanzania Samia Suluhu Hassan wacce ta dare karagar mulki bayan mutuwar John Magafuli.
Shugabar Tanzania Samia Suluhu Hassan wacce ta dare karagar mulki bayan mutuwar John Magafuli. STR AFP

Shirin 'Rayuwata' na 246 tare da Shamsiyya Haruna ya yi nazari ne a kan hakkokin mata a shugabanci, inda aka tattauna da masu ruwa da tsaki a game da bai wa mata dama a wajen shugabanci.