Rayuwata kashi na 263 (Gudunmawar Mata ga harkokin Noma)

Sauti 10:01
Wasu Mata Manoma a Ghana.
Wasu Mata Manoma a Ghana. © RFI/Zubaida Mabuno Ismail

Shirin Rayuwata na kowacce rana na tabo al'amuran da suka shafi mata da kananan yara, inda a yau shirin ya tabo irin gudunmawar da Mata ke bayarwa a fagen Noma.