Rayuwata kashi na 264( Ra'ayoyin masu saurare)

Sauti 10:03
Ra'ayoyin masu saurare ta cikin shirin Rayuwata.
Ra'ayoyin masu saurare ta cikin shirin Rayuwata. JUNG Yeon-Je AFP/File

A kowacce Alhamis shirin Rayuwata tare da Shamsiyya Haruna na baiwa masu saurare damar yin tsokaci kan maudu'an da suka gabata.