Rayuwata kashi na 265 (tasirin Covid 19 a harakokin kasuwancin mata)

Sauti 09:59
kasuwar kayan mata
kasuwar kayan mata Getty Images - Adolescent Content /Caroline Jap

A cikin shirin Rayuwata,Shamsiyya Haruna ta mayar da hankali tareda duba irin koma baya da bangaren kasuwanci musamman na mata ya fuskanta a wannan lokaci tun bayan bulluwar cutar Covid 19.