Rayuwata 267 wariyar jinsi wajen daukar aiki

Sauti 09:59
Ministoci mata a Najeriya: duk da dama da ake bai wa mata a gwamnatin Najeriya, har yanzu akwai tazara a tsakaninsu da maza.
Ministoci mata a Najeriya: duk da dama da ake bai wa mata a gwamnatin Najeriya, har yanzu akwai tazara a tsakaninsu da maza. © Daily Trust

Shirin 'Rayuwata' na yau ya duba matsalar wariyawar jinsi a wajen daukar aiki, inda ake yawan fifita maza a kan maza a wajen aiki, lamarin da ke samar ad tazara a tsakanin mata da maza, ta inda ake barin matan a baya.