Rayuwata kashi na 268( Kalubalen da mata ke fuskanta saboda rashin ilimi)

Sauti 10:01
Wata dalibar makaranta a Najeriya.
Wata dalibar makaranta a Najeriya. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE

Shirin rayuwata kamar kowacce rana tare da Shamsiyya Haruna ya yi duba kan koma bayan da yara mata ke fuskanta a cikin al'umma, duk da irin gudunmawar da sukan iya bayarwa a fannonin rayuwa daban-daban.