Rayuwata kashi na 269 ( Ra'ayoyin masu saurare)

Sauti 10:03
Ra'ayoyin masu saurare ta cikin shirin Rayuwata.
Ra'ayoyin masu saurare ta cikin shirin Rayuwata. JUNG Yeon-Je AFP/File

Shirin Rayuwata na kowacce ranar Alhamis kamar yadda aka saba yana baiwa masu saurare damar tsokaci kan maudu'an da suka gabata cikin mako. Ayi saurare Lafiya.