Siyasa

Shiri mai farin jini dake leka gidan kowa, dangane da siyasar duniya da irin wainar da ake toyawa akasashen. Bada dama ga Shugabanni da talakawansu su fadi abubuwan da ke gudana a yankunansu. Muna kawo shirin a ranar Laraba da safe da maimaicinsa Alhamis da yamma.

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4