Tambaya da Amsa

Wai shin da gaske babu gwamnati a kasar Somalia ?

Sauti 19:53
Harin ta'addanci da ya hallaka sama da mutane 137 a babban birnin Somalia tare da jikkata wasu 300
Harin ta'addanci da ya hallaka sama da mutane 137 a babban birnin Somalia tare da jikkata wasu 300 AFP

Shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako tare da Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman wai ko da gaske ne babu gwamnati a kasar Somali da kuma me ne ne alfanun kungiyar kasuwanci ta duniya WTO.