Tambaya da Amsa

Banbanci tsakanin kasashen da ake kira Jamhuriya da kuma Tarayya

Sauti 20:01
Hedikwatar kugiyar Tarayyar Afirka dake Addis Ababa,na kasar Habasha
Hedikwatar kugiyar Tarayyar Afirka dake Addis Ababa,na kasar Habasha REUTERS/Tiksa Negeri

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amsar wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko, ciki har da amsar tambayar da ke neman banbaci tsakani kasashen da ake kira Jamhuriya, Tarayya da kuma Jamhuriyar Demakradiya