Tambaya da Amsa

Tambaya Da Amsa: Tasirin hana shawagin jiragen sama a yankunan da ake rikici

Jiragen saman yaki na kasar China.
Jiragen saman yaki na kasar China. AFP - STR

Shirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, Michael Kuduson ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce ke neman sanin tasirin hana shawagin jiragen sama a yankunan da ake rikici.