Tambaya da Amsa

Tambaya Da Amsa: Ma'anar dokar-ta-baci

Sauti 19:59
Sojojin Najeriya a Maiduguri inda suke yaki da kungiyar Boko Haram.
Sojojin Najeriya a Maiduguri inda suke yaki da kungiyar Boko Haram. AFP

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan mako, Michael Kuduson ya karanto tambayoyin masu sauraro, kana ya kawo amsoshinsu tare da taimakon kwararru. Daga cikin tambayoyin da aka amsa, har da wadda ke neman sanin ma'anar dokar-ta-baci. A yi sauraro lafiya.