Tambaya da Amsa

Hukuncin dake hawa kan wadanda suka ki biyan bashin Bankin Duniya ko IMF

Sauti 19:59
Wata mata dake halatar taron hadin gwiwa kan sha'anin kudade tsakanin Bankin Duniya da asusun bada lamuni na IMF.
Wata mata dake halatar taron hadin gwiwa kan sha'anin kudade tsakanin Bankin Duniya da asusun bada lamuni na IMF. AP - Itsuo Inouye

Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon kamar yadda aka saba ya nemi karin bayani kan jerin tambayoyin da masu sauraro suka aiko masa, ciki har da fashin baki kan ka'idojin karbar bashi daga hukumomin kasa da kasa da suka hada da Bankin Duniya ko IMF, sai kuma hukuncin dake hawa kan wadanda suka ki biyan bashin da suka karba.