Amsa: Mene ne Cookis da kuma ci gaban hira da mawakiya Aishatou Dankwali

Sauti 20:00
Kayayyakin sadarwa
Kayayyakin sadarwa Getty Images - Busakorn Pongparnit

Shirin 'Tambaya Da Amsa' kamar kowane mako, tare da Michel Kuduson yana zakulo wasu daga cikin tambayoyin da masu sauraro suka aiko mana ne, ya karanto su, kana ya samar da amsoshinsu ta wajen gudummawar kwararru. A wannan mako, shirin ya taho da tambayoyi da amsoshi, daga cikinsu akwai wacce karin bayani kan Cookis na Intanet da kuma ci gaban hira da daya daga cikin mayakiyar tawagar Sogha a jamhuriyar Nijar Aishatu dankwali.