Dalilan da suka haddasa tawaye a Chadi (2)

Sauti 20:09
Motocin yakin sojin chadi.
Motocin yakin sojin chadi. AFP PHOTO / STEPHANE YAS

A cikin shirin 'Tambaya Da Amsa' Michael Kuduson ya kawo amssoshin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko mana, ciki har da amsa a kan tambayar da ke neman musabbabin rikicin tawayen Chadi da sauransu. A yi sauraro lafiya.