Tambaya da Amsa

Amsar tambaya kan wani matakin da mata ke shiga da ake kira Menopause a Turance

Sauti 20:02
Hoto dake nuna alamun damuwa
Hoto dake nuna alamun damuwa Istock / Tadamichi

Shirin 'Tambaya da Amsa' a wannan makon yana dauke da amsoshin wasu daga cikin tambayoyin masu saurare ciki har da neman karin bayani kan matakin Menopause da mata ke shiga, da kuma karashin tambayar abin da ya sa rikicin Yahudawa da Falasdinawa yaki ci yaki cinye wa.