Tambaya da Amsa

Tambaya da Amsa: Tarihin Sarkin Maradi Sultan Ali Zaki

Sauti 20:00

Kamar yadda aka saba a kowane mako, shirin 'Tambaya da Amsa' zai yi karin bayani kan wasu daga cikin Tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, cikinsu har da tarihin Sarkin Maradi na jamhuriyar Nijar Sultan Ali Zaki da Allah ya yi wa rasuwa cikin watan Yuni da kuma karin bayani kan manyan karafu ko duwatsu dake rikitowa daga sararin subuhana.