Tambaya da Amsa: karin bayani kan e-Naira da dangogin kudaden Crypto

Sauti 20:00
Wasu kudaden yanar gizo na Cryptocurency.
Wasu kudaden yanar gizo na Cryptocurency. © REUTERS - Dado Ruvic

Cikin shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya amsa tambayoyin masu sauraro kan batutuwa da dama ciki harda karin bayani kan kudin yanar gizo na e-Naira da Babban Banakin Najeriya ke shirin kaddamarwa da kuma sauran dangogin kudin na Cryptocurancy.