Tarihin Afrika

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

A shirin yamma na karfe 5 agogon Najeriya ranar Asabar ake gabatar da shirin na tsawon minti 20. Ana maimatawa a sharin safe karfe 7.

  1. 1
  2. 2
  3. 3
  4. 4
  5. 5