Kalubalen da 'yan wasan cikin gida ke fuskanta a Najeriya kashi na 2

Sauti 09:36
Dan wasa daga makarantar Portsmouth, Jack Maloney, a bangaren hagu, na kalubalantar Qudus Sodiq na kwalejin Babatunde Raji Fashola, a bangaren dama, yayin gasar kwallon kafa ta Five-Aside a birnin Legas a Najeriya, ranar  Juma'a, 28 ga watan Satumbar shekarar 2012.
Dan wasa daga makarantar Portsmouth, Jack Maloney, a bangaren hagu, na kalubalantar Qudus Sodiq na kwalejin Babatunde Raji Fashola, a bangaren dama, yayin gasar kwallon kafa ta Five-Aside a birnin Legas a Najeriya, ranar Juma'a, 28 ga watan Satumbar shekarar 2012. AP - Sunday Alamba

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya daura kan shirin makon jiya kan Kalubalen da 'yan wasan cikin gida na Premier Najeriya ke fuskanta.