Gayyatar Ahmed Musa don bugawa Najeriya wasa ta janyo cece-kuce
Wallafawa ranar:
Sauti 10:07
Shirin Duniyar Wasanni na wannan mako ya tattauna kan yadda gayyatar Ahmed Musa zuwa tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles ya janyo cece-kuce ganin yadda dan wasan ya shafe lokaci mai tsawo ba tare da kungiya a Turai ko cikin gida ba.