Shirin zaben sabon shugaban hukumar CAF ya kankama

Sauti 10:36
Hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Afrika.
Hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Afrika. © CAFOnline.com

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya yi nazari kan zaben hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika CAF da ake tunkara.