Duniyar Wasanni: Wasannin neman tikitin zuwa gasar AFCON
Wallafawa ranar:
Sauti 10:04
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako ya yi dubi ne da wasannin kwallon kafa na neman cancantar shiga gasar cin kofin nahiyar Afrika da ke gudana a halin yanzu. ya kuma yi nazari a kan babbar tawagar kwallon kafar Najeriya ta Super Eagles da kalubalen da ke gabanta duk da cewa ta samu tikitin zuwa AFCON. Abdurrahman Gambo Ahmad ne ya shirya ya gabatar.