Dan wasan Najeriya daya tilo da ya rage a gasar cin kofin zakarun Turai

Sauti 09:59
Tambarin gasar cin kofin Zakarun Turai.
Tambarin gasar cin kofin Zakarun Turai. FRANCK FIFE AFP

Shirin Duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya mayar da hankali kan wasannin gab dana kusa da karshe karkashin gasar cin kofin zakarun Turai, wasannin da zai matukar jan hankalin masoya kwallo a sassan Duniya, haka zalika ya tabo yadda dan Najeriya daya tilo ya rage a cikin gasar.